ha_tq/dan/10/12.md

251 B

Yaushe ne aka aiki Mala'ika wurin Daniyel?

An aiki Mala'ika a rana ta fari da daniyel ya ƙasƙantar da kansa a gaban allah.

Don me ya dauki Mala'ika kwana asherin da ɗaya kamin ya za wurin Daniyel?

Sarkin mulkin Fasiya ya yi tsayayya da shi.