ha_tq/dan/10/07.md

216 B

Menene amsar daniyel sa'anda ya gan babbar wahayin ya kuma ji maganar mtuumin?

Bayyanata mai haske ta juya Babu sauran karfi daya rage a cikinsa. Sai na faɗi kan fuskata cikin barci mai nauyi da fuskata a ƙasa.