ha_tq/dan/10/04.md

379 B

Wanene Daniyel ya gani a wahayin sa?

Ya ga mutum saye cikin linin, ƙugun sa ya na ɗaure da ɗammara na tsattsarkar zinariya

Yaya muttumin da Daniyel ya gani a wahayinsa yayi kama?

Jikinsa na kama da tofaz, fuskarsa tana kamar walƙiya. Idanun sa kamar fitilu na wuta, ƙafafunsa da hannuwan sa kamar gogagiyar tagulla. Muryar kalmominsa suna kama da muryar babban taro.