ha_tq/dan/10/01.md

199 B

Wani saƙo aka bayyana wa Daniyel cikin shekara ta uku ta Sirus sarkin?

Saƙon game da babar yaƙi ne.

Ta yaya Daniyel ya gane saƙon?

Daniyel ya gane saƙon saboda ya na da fahimtar wahayin.