Menene mai mulkin da ke zuwa zai yi?
Zai tabbatar da alƙawari da mutane da yawa na bakwai ɗaya. A tsakiyar bakwai ɗin za ya kawo ƙarshen hadaya da baiko.
Menene zai faru da wanda ya zama kufai?
Cikakkken ƙarshe da rusarwa aka zartar da za a zubo akan wanda ya kawo.