ha_tq/dan/09/24.md

462 B

Don me ya sa shekaru saba'in da bakwai Jibra'ilu ya zo wurin Daniyel?

shekaru saba'in da bakwai aka zartar domin a kawo ƙarshen tsarguwa a kuma kawo ƙarshen zunubi, a yi kaffara domin mugunta, a kuma kawo madawwamin adalci, a kuma aiwatar da wahayin da anabcin, a kuma keɓe wuri mafi tsarki.

Har zuwa yaushe daga zartar da umarnin maidowa da sa ke ginin Urshalima har ya zuwan shafaffennan?

saba'in da bakwai da sittin da biyu zai kare sakanin ayukan.