ha_tq/dan/09/20.md

127 B

Yaushe ne Jibra'ilu ya zo wurin Daniyel?

Jibra'ilu ya zo wurin Daniyel a lokacin hadayar yamma sa'anda Daniyel yake addu'a.