ha_tq/dan/09/12.md

315 B

Ta yaya Yahweh ya tabbatar da maganganun da ya furta game da Isra'ilawa da kuma ma su mulki a kan mu?

Yahweh ya tabbatar ta wurin kawo babban bala'i a kan mu.

Menene Daniyel ya faɗa da cewa Isra'ila su ƙi su roke jinkai a wurin Allah?

Daniyel ya ce sun juya ga zunuban su su ƙi su saurari gaskiyar allah.