ha_tq/dan/09/09.md

140 B

Menene aka zuba wa Israiilawa saboda zunuban su?

La'ana da rantsuwar da aka rubuta a cikin shari'ar Musa, bawan Allah, aka zuba a kansu.