ha_tq/dan/09/05.md

142 B

Ma su wanene annabin ya yi magana a cikin sunan Allah?

Annabin ya yi magana da sarakuna, shugabannai, da kakannai, da kuma mutanen ƙasar.