Ta yaya Daniyel ya nemi Ubangiji Allah?
Ubangiji Allah, na biɗe shi cikin addu'a da roƙe - roƙe, tare da azumi, ina sanye da tsumma, ina zaune kuma cikin toka.
Menene abu na farko da Daniyel ya yi bayan da ya biɗa Ubangiji Allah a cikin addu'a?
daniyel ya furta zunuban Isra'ilawa.