ha_tq/dan/09/01.md

238 B

Ahashurus sarki ne a kan wace masarauta?

Shi sarki ne a kan masarautar Babiloniyawa.

Menene Daniyel ya lura da ya baincik kalmar Yahweh ga annabi Irmiya?

Sai ya lura za ayi shekaru saba'in kafin watsarwar Urshalima ya kai ƙarshe.