ha_tq/dan/08/24.md

346 B

Menene wannan sarki mai ilimi zai yi?

za ya aikata ya kuma yi nasara. Za ya lalatar da manyan mutane, mutane daga cikin tsarkakan. Da dabararsa za ya sa cutar wa ta yi nasara a hannunsa. Za ya zama babba a cikin Za ya ma yi tsayayya da Sarkin sarakuna.

Menene zai faryu da sarki mai ilimin?

za a kuma karya shi, amma bada hannun mutum ba.