Game da ragon da ka gani, wanda yakeda ƙahonni biyu - su ne sarakunan Mediya da Fashiya. akuya na mijin Sarkin Giris ne.