ha_tq/dan/08/13.md

325 B

Har yaushe waɗannan abubuwa za su kasance, wannan wahayin gameda baikon ƙonawa, zunubin da ya kawo rusarwa, miƙawar haikalin, da kuma tattakawar mayaƙan sama?

Za su kasance har yamma - yamma da safiya - safiya 2,300.

Me zai faru bayan yamma da safiya - safiya 2,300?

Bayan wannan za a maido da haikalin dai - dai.