ha_tq/dan/08/09.md

305 B

Menene ya faru da ɗaya daga cikin ƙahon nen ragon?

Daga kan ɗaya daga cikinsu wani ƙahon ya tsiro, da farko dai ƙaramine, amma ya zama babba sosai a kudu, a gabas, a kuma ƙasar kyau na Isra'ila.

Menene ƙahon ya yi bayan da ya yi girma?

Ya yi girma sosai har ya shiga yaƙi da mayaƙan sama.