322 B
322 B
Menene akuyan ya yi wa ragon?
Akuyan ya buga ragon kuma ya karye masa ƙahonnin biyu, ya buga shi a ƙasa kuma ya tattake shi.
Sa'anda ƙahon ragon ya ɓalle, menene ya yi girma a wurin?
sai babban ƙahon ya ɓalle, a gurbinsa ku wa ƙahonni manya huɗu su ka fito su ka fuskanci kusurwoyin iskoki huɗu na sammai.