444 B
444 B
Menene dabba na biyuda daniyel ya gani a wahayinsa?
Daniyelya gan rago da macen akuya a wahayinsa.
Menene ƙahunni rago ma biyu yake kama da?
Ƙaho ɗaya yafi ɗaya tsawo, amma wanda yafi tsawon girmansa a hankali ne fiye da gajeren har ya zo ya zarce shi a tsawo.
Yaya karfin ragon?
babu wata dabbar dake iya tsayawa a gabansa. Babu waninsu dake iya kuɓuto da wani daga hannunsa. Yana yin abinda ya ga dama, ya kuma zama babba.