Yaushe ne Daniyel ya sami wahayin sa na biyu?
Daniyel ya sami wahayin sa a cikin shekara ta uku na mulkin Sarki Belshazza.
A ina Daniyel yake a wahayin sa?
Ni, Daniyel, ina cikin fadar Shusa a gundumar Ilam. Na gani a wahayi cewa ina bakin rafin Ulai.