ha_tq/dan/07/25.md

407 B

Menene wanda ya yi magana akan Mafi Girma zai yi kuma yaya karshen sa zai zama?

Zaya kuma tsanantawa tsarkaka mutanen Allah Mafi Girma. Za ya yi ƙoƙarin canza shagulgula da kuma shari'a. Za a bayarda waɗannan abubuwa cikin hannunsa har shekara ɗaya, shekara biyu, da kuma rabin shekara. Amma zaman kotu zaya cigaba, za a kuma ɗauke ikon sarautarsa domin a gama dashi a kuma lalatarda shi a ƙarshe.