ha_tq/dan/07/17.md

319 B

Menene aka gaya wa Daniyel dabbobin nan guda hudu suke wakilta a wahayinsa?

An gaya wa Daniyel da cewa dabbobi huɗun sarakai huɗu ne da za su tashi daga duniya.

Wa zai karɓi masarautar, za su kuma mallaketa har abada?

Tsakakun Maitsaho kwanakin za su karɓi masarautar, za su kuma mallaketa har abada abadin.