ha_tq/dan/07/13.md

339 B

A cikin wahayoyina Daniyel, wanene aka mika wa Maitsohon kwanakin?

wanda ya zo da gizagizan sama kamar ɗanmutum; ya zo wurin Maitsohon kwanaki.

Menene aka bawa wanda yake "kama da ɗanmutum"?

Madawamiyar iko ya yi mulki, masarautar da ba za a iya hallakawa ba, da iko da daukaka da sarauta aka bawa wanda yake "kama da ɗanmutum".