ha_tq/dan/07/01.md

385 B

Yaushe ne Daniyel ya yayi mafarki a zuciyar sa?

Daniyel ya yi mafarki da wahayoyi a zuciyarsa yayin da yake kwance bisa gadonsa a shekara ta farko ta Belshazza sarkin Babila.

A cikin wahayin Daniyel menene ke motsa babban tekun?

Iskokin sama huɗu suna motsa babban tekun.

Menene ya fito daga tekun?

Manyan dabbobi huɗu, kowane yasha daban da ɗayan, suka fito daga tekun.