432 B
432 B
Menene mutumin da ya yi wa Daniyel shairi ya yi sa'anda ya ga Daniyel yana rokon Allahn sa?
Waɗannan mutanen su je wurin sarki su gaya masa da cewa Daniyel ya ƙi ya yi biyayya da dokar sarkin kuma yana yin addu'a sau uku a rana.
Menene sarkin yayi bayan da ya ji cewa Daniyel ya ƙi ya yi biyayya da dokar sa?
Da sarkin ya ji haka, sai hankalinsa ya tashi sosai, sai ya ƙudura a ransa ya ceci Daniyel daga wannan hukunci.