Menene ya faru a wannan daren da Daniyel ya bayana rubutun wa Belshazzar?
A wannan dare Belshazzar, sarkin Babila aka kashe shi, Dariyus Bamediye ya karɓi mulkin .
Shekarar Dariyus Bamediye nawane da ya karbi mulkin?
Dariyus Bamediye ya karɓi mulkin ya na da shekara sittin da biyu.