ha_tq/dan/05/22.md

301 B

Menene cajin Daniyel game da Belshazzar?

Daniyel ya cewa Belshazzar, amma ba ka ƙasƙantar da zuciyarka ba, duk da ka san wannan dukka, 23Sai ka ɗaukaka kanka kana nuna wa Ubangiji na sama girmankai kuma baka daraja Allah ba wan da ya reke nufashin ka a hannun sa kuma ya san dukkan hanyoyin sa.