ha_tq/dan/05/17.md

259 B

Menene amsar Daniyel da aka gaya masa kyautar da zai karba saboda karanta rubutun da ma'anar sa?

Daniyel ya amsa a gaban sarki, ''Bar kyautarka don kanka, ka ba wani ladan. Duk da haka zan karanta rubutun a gareka, ya sarki, zan kuma faɗa maka ma'anarsa.