Sarkin ya ce wa Daniyel na ji labarinka, ruhun alloli tsarkaka na cikinka, haske da ganewa da mafificiyar hikima