ha_tq/dan/05/07.md

337 B

Menene sarkin ya yi alkawari wa duk wanɗa ya yi ya bayana masa rubutun da yake ahsfaen bangon da ma'anar sa?

Sarki ya yi alkawari cewa duk wanda ya bayyana wannan rubutu ya kuma faɗi ma'anarsa za a sa ma sa rigar shunayya, a kuma sa masa sarƙar zinariya a wuyansa. Zai zama da iko ya kuma za ma na uku a cikin ma su mulkin ƙasar.