ha_tq/dan/05/05.md

353 B

Da mutanen su ke shan ruwan inabinsu su na yi wa gumakan su yabo menene ya faru?

Sai ga yatsun hannun mutum su ka bayyana a gaban fitila da rubutu a kan shafen bangon fadar sarki.

Menene amsar sarkin nan da nan da ya ga hannun?

Fuskar sarki ta turɓune, tunaninsa ya razanar da shi; gaɓoɓinsa kuwa su ka saki, gwiwoyinsa su ka soma bugun juna.