ha_tq/dan/05/03.md

348 B

Wani tasa s ka yi amfani da su sha ruwan inabi na babban liyafar?

Sun yi amfani da tasar zinariya da aka kwaso su daga cikin haikali, gidan Ubangiji, a Urushalima.

Menene mutanen da ke wurin liyaraf su ka yi da suka sha ruwan inabin?

Sun yi wa gumakan su da aka yi da zinariya da azurfa da tagulla yaba da baƙin ƙrafi katakoda kuma dutse.