ha_tq/dan/04/36.md

591 B

Menene maganar karshe na Nebukadnezzar bayan maganar sarkin sama?

Maganar sa she ne: Yanzu ni Nebukadnezzar na ba da yabo da girma da ɗaukaka ga Sarkin Samaniya, domin dukkan abubuwan da ya aikata ma su kyau ne, al'amuransa kuma gaskiya ne. Ya kan ƙaskantar da waɗanda su ke da girmankai.