ha_tq/dan/04/24.md

576 B

Menene dama zai faru da Nebukadnezzar har sai ya yarda da cewa Maɗaukaki ne ke sarautan mulkin mutane kuma yakan bada ita ga kowa yadda ya ga dama.

Dama za a kore Nebukadnezzargada cikin mutane. Zai zauna tare da namomin jeji kuma ya ci viyawa kamar saya kuma jiƙe da raɓa daga sammai.

Yaya daɗewar sa kamin Nebukadnezzar ya yarda cewa Maɗaukaki zai yi sarauta a mulkokin mutane ya kuma ba da su ga kowa yadda ya ga dama?

Shekara bakwai zai wuce kafin Nebukadnezzar yarda cewa Maɗaukaki zai yi sarauta a mulkokin mutane ya kuma ba da su ga kowa yadda ya ga dama.