Dalilin she ne waɗan da suke a raye su sani da cewa Madaukaki yana sarauta abisan mulkoki mutane kuma zai basu duk wan da yake su ya sa a bisan su.