ha_tq/dan/04/15.md

227 B

Me za a yi wa kututturen?

A bar kututturen da saiwoyinsa a cikin ƙasa, ɗaure da sarkar baƙin ƙarfe da tagulla, A bar shi ya jiƙe da raɓa, a kuma ba shi tunanin irin na dabba zai zauna a wannan hali har shekara bakwai.