Dan aika mai tsarki a sare itacen, a kuma daddatse rassansa, a zage ganyayensa kakaf, a kuma warwatsar da 'ya'yansa.