ha_tq/dan/04/07.md

454 B

Menene sunan Daniyel na Babila kuma menene matsayinsa a mulkin Nebukadnezzar?

Sunan Daniyel na babila she ne Belteshazzar masayin da ya reke kuma shugaban ma su sihiri.

Wanene Nebukadnezzar ya yarda cewa ya iya gaya masa ya kuma bayana masa mafarkin sa?

Nebukadnezzar ya yarda cewa Daniyel ya iya bayyana masa mafarkin sa, saboda Nebukadnezzar ya faɗa game da Daniyel, "... ruhun alloli yana cikin ka kuma babu wani asiri da zai yi maka wahala."