Menene ya sa Nebukadnezzar ya ji tsoro?
Mafarkin Nebukadnezzar ya sa shi tsoro.
Don me ya sa Nebukadnezzar ya bada umurni cewa a kawo masa dukkan masu hikima na Babila?
Nebukadnezzar ya na so masu hikima na Babila su zo su gaya masa su kuma bayana masa mafarkin da ya yi.