ha_tq/dan/03/29.md

499 B

Wane ummurni ne Nebukadnezzar ya bayar bayan abun da ya faru da Shadrak, Meshak da Abednego da wuta mai zafin?

Nebukadnezzar ya ba da ummurni cewa kowane mutane ko al'umma ko harshen da ya yi maganar gãba da Allah na Shadrak da Meshak da Abednego dole za a yaiyaga su a mai da gidajensu juji saboda ba wani allah da za ya iya yin ceto kamar wannan.

Menene sarkin ya yi wa Shadrak, Meshak da Abednego?

Nebukadnezzar ya ƙara wa su Shadrak da Meshak da Abednego girma a cikin gundumar Babila.