Suka taru a wurin su ka ga wuta ba ta ƙona jukkunansu ba; gashin kansu bai taɓu ba; ba abin da ya sami tufafinsu; kuma babu ƙaurin wuta a jikinsu.