ha_tq/dan/03/16.md

385 B

Menene amsar Shadrak, Meshak da Abednego wa sarkin sa'anda sarkin ya sake ummurnin sa cewa su runsu na si yi wa sifar sujada, sai ya faɗa hukuncin idan sun ƙi su bi ummurnin sarkin?.

Shadrak, Meshak da Abednego sun amsa Allahn su zai yi kuma zai bar su lafiya ya kuma kare su daga wuta mai zafi. Amma in ma ba haka ba baza su bautawa allah Nebukadnezzar ko su yi wa sifar sujada.