ha_tq/dan/03/01.md

158 B

Menene tsawon da fadin sifar zinariyan da sarki Nebukadnezzar ya yi kuma domin ya ƙafa ta a Filin Dura?

Tsawon ƙafa tasa'in ne fadin kuma ƙafa tasa'in.