ha_tq/dan/02/34.md

288 B

Menene ya faru da sifar da sarkin ya gani a mafarkin?

an saro wani dutse, ko da ya ke ba da hannun mutum ba, ya fado kan sifar ya farfashe wan da iska ya dauke.

Menene ya faru da dutsen da ya faɗi a kan sifar?

Dutsen da ya faɗi akan sifar ya zama babban dutes da ya cika duniya.