325 B
325 B
sa'anda aka kawo Daniyel wurin sarkin, Wanene Daniyel ya ce zai bayana wa sarjin asirinda sarki ya ke bukata?
Daniyel ya ce akwai Allah da ya ke zama a sama. wan da yake bayana asiri.
A gaba ɗaya menene Daniyel ya ce mafarkin sarkin game da?
Daniyel ya ce mafarkin sarkin gama da abin da zai faru a kwanaki mai zuwa.