ha_tq/dan/02/24.md

292 B

Wanene Daniyel ya je ya gani bayan da an bayana masa asirin?

Daniyel ya je ya ga Ariyok.

Menene Daniyel ya gaya wa Ariyok?

Daniyel ya gaya wa Ariyok kada ya kashe masu hikima na Babila. Daniyel ya gaya wa Ariyok ya kai she wurin sarki saboda Daniyel ya gaya wa sarki ma'anar mafarkin.