ha_tq/dan/02/23.md

134 B

Don me Daniyel ya gode wa Allahn kakaninsa?

Daniyel ya gode wa Allah kakaninsa saboda hikima da iko da Allahn kakaninsa ya ba shi.