ha_tq/dan/02/12.md

128 B

Bayan da mai hikiman ya amsa wa Nebukadnezzar, menene sarkin ya faɗa?

Sarki ya ba da ummurni a hallaka dukkan ma su hikima.