Mai hikiman ya ce babu wani a duniya da zai faɗa abin da sarkin ya ke bukata. Sai dai alloline kawai za su iya yin wannan.