ha_tq/dan/02/05.md

502 B

Menene ainihi sarki yake so masu hikkima su yi?

Sarkin yana so masu hikkima su gaya masa mafarkin su kuma bayana mafarkin wa sarkin.

Menene sarki ya ce zai faru da masu hikkman idan sun kasa gaya masa su kuma bayana masa mafarkin ?

Sarkin ya ce idan su kasa, za a yaiyaga jikunar masu hikkiman a kuma mayr da gidajen su kufai.

Menene sarkin ya ce zai yi wa mutum ko mutanen da suka gaya masa sun kuma bayana masa mafarkin?

Sarkin yace zai bawamutumin ko mutanen kyautai da lada na ɗaukaka.