ha_tq/dan/01/19.md

426 B

Menene sarkin ya samu bayan da ya gama magana da dukkan 'yan mazan?

Sarkin ya gane da cewa babu wanɗa za a gwada da Daniyel, Hananiya da Meshal da Azariya. a kowanne tambaya na hikima da ilmi da sarkin ya tambaye su, ya same su sun fi dukkan masu asiri sau goma da waɗan da suke cewa suna magana da mattatu, da suke dukkan mulkinsa.

Yaya daɗewan Daniyel a Babila?

Daniyel ya zauna can har shekara ta fari ta Sairus.